YANDA ZAKA MALLAKI WEBSITE NAKANKA A BLOGGER DA WAYAR KA TA ANDROID
Assalamu alaikum barka da warhaka
Yau nazo maku da bayyani akan yanda zaku mallaki website da kanku cikin sauki domin da yawa mutane na tambaya ta ya zasu hada website to insha Allah idan kakaranta wannan post cikin natsuwa to zaka mallaki website dinka cikin sauki kada Nacikaku da surutu bari mushiga cikin bayaniDa farko kayi download na chrome ko firefox apk
Na biyu ka tabbata ka na da Gmail account
Idan bakada shi Click here domin kayo register
Idan kayo ko Kuma kanada shi Sai ka shiga chrome ko firefox
Idan ka shiga Sai ka rubuta www.blogger.com Ko ka shiga Nan Click here
Bayan ka shiga zakagaCreate your blog
Bayan ka shiga zakaga wajen da zaka daura Gmail account din ka
Sai ka sa zai kaika wajen da zaka sa password dinka idan kasa zai ka inda zaka sa sunan website dinka Kamar yanda kagani a wannan photo
Sai ka sunan da Kake so Kuma idan kasa sunkayi Mark to Sai ka sa description din website dinka idan sunka cema error to kacanza sunan website dinka idan sun yima Mark Sai ka diba daga kasa down zakaga ka kalolin template Sai kazabi Wanda kakeso idan ka zaba da ga kasa zaka create Sai kayi click akan sa shi kenan kabuda website Amma abunda ya ragema design Dakuma kasan amfanin wadannan abubuwa da zaka ga ni a wannan photo na gaba domin da kayi click kan create zai Kai ka waje kamar yanda zaka ga ni a wannan photo
Yanzu Sai bayani akan abubuwa da kagani acikin wannan photo domin dasune zaka tafi yar da website dinka
NEW POST
TO ANAN NE KAKE DA DAMAR YIN POST NA DUK ABIN DA KAKESO
STATS
Anan ne shikuma zaka diba iya mutanen da ke ziyartar website dinka Kuma anan zaka iya duba daga inane ko daga wace kasa ce akeshigowa ashfinka
COMNENTS
ANAN NE KAKE DA DAMAR YIN COMNENTS GA VISITORS DINKA kuma anan ne zakaga comment dinda VISITORS nayi maka
EARNING
SHI EARNING NAN NE ZAKA SAI TAWA DOMIN kafara samun kudi a website dinka Amma kasani idan bakada masaniya akan sa to kada kashiga domin Sai kacancanta sanna zakafara samu kudi
PAGE
shi Kuma a cikin Shine zakayi create na duk wani page dakeso
LAYOUT
anan ne kasan ake tafiyar da website domin anan zaka iya daura LOGO akwai Dai amfanin sa Daya wa Sai kakara bincike akai domin lokacin bazai bayar ba
THEME
anan ne zaka iya daura template Kuma anan zaka iya backup na template dinka Kuma anan ne xaka yi edit na template
SETTINGS
settings yana da matukar amfani domin zaka iya yin ayukka daban daban anan zaka iya daura domain name da sauransu
To anan ne zantsaya domin babu isashen lokacin da za, ayi bayani komai
IDAN KA NADA TAMBAYA KAYI
PLS SHARE TO YOUR FRIENDS
DAGANAKU =>HK WEBLEANER
Related Posts
Subscribe Our Newsletter



0 Comments to "YANDA ZAKA MALLAKI WEBSITE NAKANKA A BLOGGER DA WAYAR KA TA ANDROID "
Post a Comment