Yanda ake hada PLOTAGON animation
Assalamualaikum
Barkanku dai yanuwana dafatan An wuni lafiya
Sunana MGK
Yanzu zamu fara darasi akan PLOTAGON ANIMATION app.
Menene PLOTAGON STORY?
PLOTAGON dai itace App da ake hada animation da ita, Wanda zaku iya hada film da ita idan kun kware sosai, harma zaku iya ma kamfani talla
Bari mu nautsa ciki
Abubuwanda Zamu koya gameda PLOTAGON app sun hada da
1).Gabatarwa akan PLOTAGON ANIMATION app.
2).ta ammali da app din PLOTAGON ANIMATION app
πππ
•Yanda zaka kera tauraronka (create character)
•Yanda zakasa wakan da zaina yi a cikin video na PLOTAGON naka (how to add background music)
•yanda zakayi ma character ka guda daya umarni yayi wani abu shi kadai. misali: murmushi,dariya,da kuka dasuransu (how to perform actions with one Character like a character smiling, laughing, crying etc)
•Yanda zakayi ma characters guda biyu umarni suyi wani abu kamar :
jarumin ka na daya ya mari na biyu. Dasuransu. (How to perform action with two characters like a character slap's another character etc)
3).Yanda zakayi saving na video naka.
πππ
•wasu kurakurai yayin saving na video da yanda zamu magance su.
4).Wasu dabaru da boyayyun sirrukan PLOTAGON ANIMATION app.
5). yanda zakasa characters dayawa a cikin scene
πππ
•Yanda zaka juya camera na cikin PLOTAGON ANIMATION app din
•salon editing
No.1
Gabatarwa Akan PLOTAGON ANIMATION app.
PLOTAGON dai wani manhajace (Application) na Kirar Wayar Android da IOS device, Wanda mutum yakan hada jarumansa da zai yi animation dasu (create animated characters) acikin kankanin lokaci.
Da PLOTAGON STORY , zaka iya had a labaranka suzama kamar da gaske misali: kahada labari na abun dariya sai ka je PLOTAGON ANIMATION app ka kera irin labarin ka din Kuma yanda zai burge mutane.
Zaka ita tsara jarumanka (characters) su sa irin kayan da kakeso, walau police ne ko soja ko doctor ko sarki ko mahaukaci,
Kuma zaka iya canza musu gashi ko gilashi ko takalmi da sauransu.
Har ila yau PLOTAGON ANIMATION app ta bada scene sama da dari biyu 200 kala daban daban kamar su
Kasuwa, asibiti, police station, gidan mulki gidan sarauta da sauransu.
Ita PLOTAGON STORY tanada saurin fahimta in ka maida hankali sosai
Zaka iya koyon PLOTAGON ANIMATION app a lokaci kankani.
Kuma idan kagama kayi exporting (saving) nashi a mp4 file.
Kuma PLOTAGON ANIMATION app tana baiwa kowani jarumi (character) da kayi create murya, don haka kowani character muryar shi daban.
Kucigaba da bin mudai kar ku gajiπππ
Kar ku manta dai sunana ©MGK Empire
No.2 Ga link na download na PLOTAGONππππππππππππππππππππππππ
ππππππππππππππππππππππππππππππ
Ta ammali da app din PLOTAGON STORY
Wasu matsalolin da muke samu yayi exporting na video da yanda zamu magance su
Exporting yana yankewa tun bai gama ba
Inkayi exporting yakiyi
Sai kashiga file manager ka
Kashiga folder Android>data>com.plotagon.plotagon>files sai ka goge duk video da ya kare da *.MP4*, *.wav*, *.temp* sai Kuma kaje kasake exporting inshallah zaiyi
In kabi method nan baiyi ba kasake godawa ko sau nawane har se yayi
Kayi saving baka ganshi ba to kashiga file manager ka
Android>data>com.plotagon.plotagon>files sai ka kalla *.MP4* file kayi checking ko complete ne.
In complete ne sai kayi copy zuwa duk folder da kk so
Anan zamu dakatar da darasi
Related Posts
Subscribe Our Newsletter


0 Comments to "Yanda ake hada PLOTAGON animation "
Post a Comment