YANDA ZAKA YI WELCOME BACK NA SIMCARD
Yadda Zakayi Welcome Back Din Sim
Dinka
Da Kanka>>>
Toh fa, wanna ba tsafi bane face wata
dama
ce da kamfanonin telecommunications suka
bullo dashi da jimawa, domin sauqaqa
wa
customers dinsu.
Idan layin ka ta bata ko aka sace maka
waya, zaka iya dawo da tsohuwar lambar ka, amma banda numbers din da ke ciki>>>

Abubuwan da zaka buqata domin yin
welcome
bak wato (Sim Swap)
1. Sim Pack Din tsohuwar layin ka, ko puk
dinta da serial number
2. Sabuwar layi wace ba’ayiwa regista ba
kuma ba’a taba amfani da ita ba
3. Ka tabbatar kayi register din tsohuwar
layinka domin samun sauqin sim swap
din
Wa’annan sune abubuwan da zaka buqata a
yayin da kayi yunqurin dawo da tsohuwar
lambarka wacce tab ace ko aka sace.
Da farko: ka tanadi numbers din da ka
saba
kira da kuma nawa ka saka a cikin layinka karshe kafin tabace…
Sannan: ka kira customer care na layin
da
kake so kayi welcome back din da wata
number daban.
1. MTN = 180 2. Glo = 121
3. Airtel = 113
4. Etisalat = 200
Idan ka Kira: suka dauka se ka fada masu
kana so kayi sim swap din layin ka ne na
daya bata ko aka sace. Zasuyi maka tambayoyi: kayi registan
tsohon layin? Da wani suna kayi regista,
state of origin, mene ne number din,
mene
ne puk, sannan suyi maka tambaya akan
sabon layin, mene ne number da kuma puk
da sauransu haka…
Idan ka amsa daidai: zasu ce maka ka
jira
nan da awa ashirin da hudu sannan ka
saka layinka a cikin waya ka fara amfani da
ita…
Shikenan
By MGK Empire

Related Posts
Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "YANDA ZAKA YI WELCOME BACK NA SIMCARD"
Post a Comment