YANDA ZAKA CIREMA NOKIA SECURITY BATARE DA KASANSHIBA

   




                          

Assalamu alaikum barka da dare my friends yau nazo maku da bayyani akan yanda zaku cirema nokia security ko da kuwa vakasanshiba sau da yawa wasu  wayoyinsu nashiga security Amma basusan yanda zasu cireba Har Sai dole sunkai wayar Nan wajen mai flashing to insha Allah wannan matsala tazo karshe domin da wannan hanyace zaka cirema ma wayar ka security vatare da kabada ko sisiba insha Allah 
To da farko ka kunna wayar ka Bayan ka kunna ta 
Idan ta nuna maka wuri inda xakasa password to anan wajen Sai kasa ka 112 to kana sakawa Sai kamaxa ka danna malatsin call kamaxa dasauri kadanna na kunnawa Sai ka maxa ka danna tsakkiya dasauri wato OK kagama zakaga wayar ka tabudema lfy Lau babu wani abunda zai goge 
NOTICE =>DUK WANNAN AIKI ACIKIN SAURI ZAKAYISHI 
PLS SHARE TO FRIENDS
DAGANAKU=>HKKAURA 

Related Posts

Subscribe Our Newsletter

0 Comments to "YANDA ZAKA CIREMA NOKIA SECURITY BATARE DA KASANSHIBA"

Post a Comment

ads